Muna Maraba Daku A Cikin Dandalin Wayar Da Kai
Zamu Ɗauke ku Cikin Wata Tafiya Mai Daɗi Don Kusan Umrah Da Hajji Da Makkah Da Kuma Madinah, Cikin Wani Tsarin Ilmantarwa Wanda Yake Lura Da Abunda Yafi Muhimmanci, Kuma Yake Maida Hankali Akan Buƙatu, Domin Ku Kai Zuwa Sanin Gwargwadon Iya Ayyukan Hajji Da Umranku A Bisa Shiriyan Manzon Allah Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi Kuma Ku Haɓaka Tafiyarku Zuwa Ziyarar Guri Mafi Tsarki A Doron Duniya